wllh duk namijin da mace zatamasa wulakanci kuma yakara zuwa gunta to ya tabbata mara hankali
2026-10-22 18:22:02
193
aisha Yar izala ♦️♦️ :
Wllh haka mace ma intama mace indai hartasa me takeyi a rayuwa wllh babu namiji daya isa yayi wasa da rayuwar ta ko koma ya bata mata lokaci ko koma ya Raina mata hakali Shima inya tafi wllh ya tafi Kenan