gaskiya nayi noma ba tare da na taba ganin ko hoton shukar ba amma alhamdulillah. na samu alheri,
2026-10-25 07:07:10
20
BIG_RISKEY :
he is not lieng ooooooo
2026-10-25 12:44:06
0
Aliyu Usman Gante :
gaskiya ne nayibanjidadiba Allah 4.25 nakashe KO 150k bansamuba
2026-10-25 06:28:48
10
sdeen lp :
hmmmmmmmmm😅😅😅😅😅
2026-10-25 14:10:22
0
alhazai50 :
wllh Da Barcelona suci real madrid gobe gwara atashi kiyama kowa yatafi
2026-10-24 22:39:27
8
AUWALIBRAHIMABUBAKAR :
Mudai Bana zamu gwada Allah yasa mudace.
2026-10-24 21:22:04
10
MIM :
absolutely 💯
2026-10-25 10:20:52
0
King Selfiee :
Haka na tsinci kaina a last year.
kusan 340k Amma ko shinkafar 80k babu
2026-10-24 22:48:10
5
T-R-S-M :
Muji Tsoron Allah Mu Bautawa Allah
2026-10-24 23:15:10
8
GT TOWN GLOBAL ENTERPRISE :
wlhi wannan gaskiya ni kaina an cucuni
2026-10-24 23:10:55
11
A zack jalingo :
Yakamata ama sarkin noman karsar hausa.😂
2026-10-24 22:20:25
14
Ahmad usman :
Wlh haka ne
2026-10-24 22:21:45
7
. :
Walahi I lose 1.1 million
2026-10-25 01:23:25
7
MOUSSA :
Wlh haka akamun last year 😂😂 kuma Allah ya isa
2026-10-24 21:05:47
17
sani abdullahi :
wlh gaskiyane yana faruwa😁😁😁
2026-10-24 21:47:51
6
mr_claveer :
haka nima na bada 900k koda buhu daya ban samuba
2026-10-25 11:12:06
1
LITTLE P.A✅ :
Allah Sarki nidai an zalinceni wlh shekara daya kenan irin abunda yafaru dani kenan nayi ta tura kudi ana aiki aiki yayi Albarka yanda akeso amma ni ko ohoo kuma bazan yafe masa bah🥺🥹
2026-10-25 11:56:21
1
user8839251404721 :
wallahi sunfi yan siyasa hatsari
2026-10-25 10:14:31
4
To see more videos from user @ahmadjr221, please go to the Tikwm
homepage.