shekara 3 ynx banida komai ana min magana nake cewa neman kudi baya haduwa da haihuwa 😂😂😂💔
kowa ya gaji ya xubamin ido 😂😂kuma wlh son haihuwar nake kamar me amman a idon mutane bana ma nuna inason yara sai kudi kawai😂😂😂😂
2026-10-25 11:42:29
14
maryam yusuf yar jarida :
wata shida amma mutane sundameni ban samu ciki ba
2026-10-25 06:22:11
18
Chef meeno of sokoto :
Teemah shop naaa😂😂😂😂
2026-10-25 14:17:27
0
💞Autar Mamah💞 :
wllh halin nake Niki kenan Ya Allah kabamu haihuwa Mai albarka
2026-10-25 07:57:47
7
@faiza craft & art :
ke dai kam bari Allah ya bamu masu qlbarka
2026-10-25 07:45:17
8
جامي🎀🧸 :
😂😂😂😭kai Allah zaka miki da alheri wallahi 😂🙌🏻
2026-10-24 21:55:42
10
Rukeey beauty sloon :
wlwlh na dauka Dani kike,haka muketa fama,allah yakarmuna hkr yabamu masu Albarka
2026-10-24 22:00:23
13
~AISHA 💜 🩶~ :
Kiye dai dai wllh haka naki fama da mutane allah yasa ina da rabo haihuwa mai albarka 🥺🙏
2026-10-25 14:26:03
1
Mrs shalele🥰 :
wlh har juya ancemin😭😭 ubangiji kabamu haihuwa mai albarka alfarmar rasulillahi 🙏 munsan ubangiji yana sane damu wlh