ta tabbata idan yazo kano zekoma da goshi afashe💃😁
2026-10-25 08:40:54
598
Al ameen 🌹 :
Allah sarki marayane🥺🥺baida uwa baida uba🥺
2026-10-25 09:08:57
210
siniya kwakwa 🥥🥥 :
come to to Dubai
2026-10-25 12:26:46
0
𝓝🍂 :
Wai yaushe zai zo Kano ne?😅
2026-10-25 11:54:35
20
kings kidfx :
[Sticker] Abhi na only me be English man wey run to comment section???
2026-10-25 12:27:58
0
urfavaysher💕 :
wannan sound din kuwa na gsky ne😂
2026-10-25 11:09:12
56
🎀Queen ryam🎀 :
Muna nan muna jiranka a kano fa[Tears of joy]
2026-10-25 11:32:09
20
Zainab Umar :
Burina in haifi Yan biyu 🥰😂
2026-10-25 10:22:33
62
𝑀𝒾𝑒𝓂𝒾𝑒 🎀ᥫ᭡ :
ni tausayi ma yabani wlh tsufa Yakama shi sosai jikin shi har rawa yake ,Kuma dagani Wani abun bashi bane yake yi gsky harda nakusa dashi sune mugayen Allah yazaba mana Mafi alkairi amma Atiku Peter ovi duk bamu san yarasu yi da muba jama'a mu farka muyi hakuri kawai mubashi ya karasa maybe ma kafun 4 years din Allah ya dauki abun shi
2026-10-25 09:56:33
34
Arc_sardeeq :
Allah sarki bai san mi duke cewa ba 🤣
2026-10-25 08:33:32
54
Nurse Zarah👩⚕️ ❤️👽 :
Ina Kontagora Kai kana Ina
2026-10-25 10:03:50
16
Ibrahim Adamu :
to ammusu haka a kaduna ina ga in sun xo kano fa
2026-10-25 08:31:53
51
Mrs Loyalty :
😂 trust Nigerians😂
2026-10-25 12:14:47
0
@H Fulani MG💞 :
Kasshh 😂😂😂
2026-10-25 12:28:37
0
Oum sabreena❤️💕 :
Wllhi inason mijina sosae 🥰
2026-10-25 09:11:26
43
Suraj h Suraj :
To Allah yajikan fadar bege 😥
2026-10-25 08:38:40
22
Ash man :
education is very important
2026-10-25 10:28:18
8
🎀Autar Mamah🎀 :
Allah Yasa inada raban rikya iPhone 😫💔
2026-10-25 08:49:40
16
Jameela Sunusi Rabee'u :
Hegeeee
2026-10-25 08:04:20
16
sayadi_siraji_shiuo_Shana_2025 :
Wai dagaske ne ko Dai AI ne
2026-10-25 08:36:24
52
AD sani 1 🇳🇬🇳🇪 :
ALLAH sarki maniyyatan jahar katsina bamuda rabon jifar shedan da tawagarsa saidai muyi fatan ALLAH yabamu ladar niyya
2026-10-25 08:33:14
13
Mardeehammad33🍀🌺🌸 :
Allah sarki xuciyar da bata nufin kowa da sharri 🥺🥺🥺
2026-10-25 12:01:36
6
Sirajo shehu🇳🇬🇬🇮 :
waya hango soja na dariya?
2026-10-25 09:54:18
16
💫Yusuf Idris Aliyu💫 :
Ammah dai sound dinnan daura shi akayi koh
2026-10-25 10:28:45
27
abubakarumar91955 :
kujira updates din kano
2026-10-25 08:35:03
5
To see more videos from user @mairiga_official, please go to the Tikwm
homepage.