@nature.heal.herba5: #twinsbaby #twin #nigeriatiktok🇳🇬🇳🇬🇳🇬 #WomenOfTikTok

NATURE HEAL HERBAL TIPS
NATURE HEAL HERBAL TIPS
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 25 October 2026 08:24:50 GMT
213678
17318
679
5841

Music

Download

Comments

user8608009609420
Maryam Aiki :
Allah yasamudache Amen summa Ameen
2026-10-27 00:14:44
0
zubee081
zubaidarh :
ni bama biyun bah kwara daya kawai ma ya hayyu ya kayyum kabamu haihuwa mai albarka🙏🙏💔
2026-10-25 09:31:49
144
kamayes_kitchen_and_more
kamayes_kitchen_and_more :
Ya Allah duk masu neman haihuwa Allah kabamu masu albarka🙏🥺
2026-10-25 16:40:34
100
zee.maifada.inscen
Zee maifada inscent and more :
Lallai haihuwa babbar ni'imace yarana 2 amman wlh duk sanda nakallesu senaji farin ciki duk da yarane kullum acikin hidimarsu tun daga tashi daga bacci har dare yayi ga saka mgn ga tsalle tsalle hidimar yara sedai gdyr ALLAH amman duk sanda sukai nesa dani senaji babu dadi.ya rabb duk wadda be haihu ba albarkacin annabi Muhammad s.A.W Allah kabasu masu albarka muda muke dasu allah kashirya manasu kasa mu da al'ummar musulmi muyi alfahari dasu🥰
2026-10-26 06:54:26
15
mustaphaaliyu213
Mustapha_Aliyu :
thank you so much 🙏
2026-10-25 20:40:47
0
momininmata2
momin in mata :
wlh wlh inajin duk duniya nahi kowa san in biyu inalilahi wlh kotahiya nike naga in biyu wlh saina tsaya kulum ina adu'a Allah ya bani
2026-10-25 11:16:17
26
sumayyarhisah
sumayyarh😘 :
ni ɗayan ma ina so
2026-10-25 10:20:23
23
umaryusuf162
umar yusuf :
allurar man zaitun taki karbuwa shine zaka shiga hurimin ubangiji.
2026-10-25 12:28:01
20
mamatwin22
Maman-Twins :
sunada farin jini sosai ama akwai aiki a lamarin su..hummmm kuma samun su rabo ne kawai daga Allahu subahanahu wata'allah 🥰
2026-10-25 10:57:47
16
muntarisalisu361
Muntari Salisu :
sallhuallm
2026-10-26 17:26:59
0
sipsweetjunction
sipsweetjunction :
ubangiji Allah kasa idan munyi mudace munacikin damuwan rashinta kam🤲yahayyu ya qayyum kabamu masu albarka
2026-10-25 10:36:21
13
dan.sanda20
Mustapha lsah umar :
Allah ya saka da alkhari dakta Allah ya biya muma bamarainawa
2026-10-25 08:42:16
13
theblackgirl37
fàaaaa🥰😍😘 :
Allah ya bani da masu son yan biyu amin
2026-10-25 12:24:52
8
wal_hisseine_235
Wal Hisseine :
Allah y'a biya da gidan Aljanh
2026-10-25 08:31:22
9
umar.meera
MRS MD💘💍✨ :
Alhamdulillah insha Allah zan haifi Yan 2 sbd tsarkin zuciyar manzon Allah saw insha zangwada
2026-10-25 11:26:05
18
fatimausman1360
UMMUNA FATIMA :
ni in akwai na yan 5 ma a bani inaso inayi aihuwa Daya na gama[Tears of joy]
2026-10-25 13:44:52
7
mamaniftee453
TAMANZAN ALLAH :
Allah yasaka da mafificin alkairi Allah Kuma yasa mudace da isar shugaba s a w
2026-10-25 10:34:16
5
user9011126351961
Aisha 555 :
Dan Allah yasunan ilibi da turaci
2026-10-25 11:39:28
5
ayouba.toumani8
Commando noir du désert :
ni na aifuwar ma nake nema
2026-10-25 09:04:02
8
hubbyswife11
hubby's wife11 :
mun gode zamuyi in sha Allah yasaka da alkhairi muma allah yasa mu dace
2026-10-25 10:24:01
6
mrsshagale0
MATAR SWEET❤️❤️❤️ :
Allah yasa munada rabo yan biyu
2026-10-25 13:16:10
5
mau.zubairu
Mau zubairu :
Sai macce nada ciki zatayi ko kamin asamu cikin akeyi ngd 🥰🙏
2026-10-25 09:36:30
5
ameerahisah8
Ameerah Isah :
ya Rahman ya zuljalali wal.ikram Allah kabani Yan biyu masu albarka Wanda zamu rayu tare inga auren su
2026-10-26 13:44:07
2
abdourahamane.dja7
Abdourahamane Djamila :
Ya hayyu ya kayum ka bamou haihuwa mai Albarka daya ko 2 koma na wane 😥😥😥
2026-10-26 19:15:21
2
theadmindiary
The 💋AdminDiary♥️✨ :
Domin Allah menene wannan abin yonibin?yaya sinanshi daturanci?
2026-10-25 22:21:38
2
To see more videos from user @nature.heal.herba5, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About