@dairarwasanni: Madrid ta dakatar da Barcelona daga kafa mata tarihi sannan yanzu haka, Los Blancos (Real Madrid) ta zarce Barcelona a yawan nasarorin da suka samu a dukkan wasannin El Clásico, sa'anan ta rage tazarar maki tsakaninta da Barcelona zuwa maki uku kacal. 😮💨🔥⚪️ #RealMadrid #Barcelona #Elclassico #Laliga #Vamos
Da'irar Wasanni
Region: NG
Sunday 25 October 2026 23:09:43 GMT
Music
Download
Comments
Abdul Honey :
hala Madrid
2026-10-26 00:48:39
4
GNN duniy 021 :
Nic Good
2026-10-25 23:44:51
0
maizabira :
wanan gaskiyane
2026-10-26 00:06:13
2
dauda Kabiru :
kadenaimana nañnage
2026-10-25 23:38:54
0
user42413349807362 :
🥰🥰❤️🥰❤️💋
2026-10-26 01:48:11
0
Muhammad Abdullahi :
Kai Dan real Madrid ne zamu Daina fallowing dinka sabida duk abinda kake fada yabone ga team din Madrid
2026-10-26 01:13:51
0
Salisu Y muhd Yalolo :
Yakamata karinga Kawo mn Wani page na sharhin wasani my guy
2026-10-26 00:45:37
0
Abdul6590 :
Yara sukechi ai,yanzu tatabbata basa iyachin babban Team
2026-10-25 23:18:52
0
NASIR KABIRU+227 :
Gaskyan
2026-10-26 01:49:18
0
Ibrahim Breema :
No kan magene ya waye suma Madrid
2026-10-26 00:56:22
0
saigodiya :
hala Madrid
2026-10-25 23:27:55
1
Ahmad marcelo :
Yara suke ci
2026-10-25 23:16:56
0
Sir Mby :
Yau date 25 ne ba 24 ba
2026-10-25 23:17:15
0
Lawali Abdullahi lawali :
❤️❤️❤️❤️
2026-10-26 01:08:37
0
bakano :
da e
2026-10-25 23:11:48
0
Abdoul kader Abdouleye :
2026-10-26 00:22:32
0
Umar Fakai :
Hala Madrid ❤️🩹❤️🩹❤️🩹💯✅
2026-10-26 00:56:57
0
A=N zangon daura :
hala madrid
2026-10-25 23:40:03
0
bilalu babbanbawa KD GiDA :
Masha Allah
2026-10-25 23:14:19
0
Abdullahi muhf :
up madrid
2026-10-25 23:13:15
0
wane yaro :
aslm oga ykk ya gida
2026-10-25 23:12:58
0
mounbarak :
😂😂😂
2026-10-26 02:44:53
0
G yakubu :
Barca Daman ai yara suke ci
2026-10-25 23:19:05
0
Abdurrazakعبدالرزاق مغريا نجير :
halin ina kallon ku Masu hura
da mori ke bankadowa shine
yada kushe barca
2026-10-26 01:01:03
1
Aboubacar Halilou :
2026-10-26 00:19:32
0
To see more videos from user @dairarwasanni, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.