wanda baiyi boarding school din sa ba yayi missing 😂😂
2026-10-26 13:56:38
65
Kileeshi’s Collection :
Naso boarding a rayuwa ta wlh😅 ammah kuma bnyi ba
2026-10-26 16:17:11
42
𝑺𝒐𝒇𝒕𝑨𝒎𝒊𝒏𝒂 🎀✨ :
Amma don Allah ana Barin mutum Yana anfani da waya idan zaije boarding school?
2026-10-26 14:34:58
44
Queen of all :
such is life
2026-10-26 17:12:28
1
Ummi Elrufai ( TUGE)yarıya mlm :
GGss kabomo wayyo life
2026-10-26 14:23:30
6
Hennah by Oum Basmah :
wlh naso boarding school kamar raina babana yace bashida karfin kaini, Allah ka jikan iyayena😭
2026-10-26 16:02:07
17
khadijaaunty🥰😊 :
Wanda baiyi bording ba baiga rayuwa ba gsky i miss you g.g.u.s.s m/ madori Jigawa state😁
2026-10-26 16:57:37
8
@peaceambassador003 :
nifa duk yen gidanmu boarding sukayi dga kaina babana yace ni bazani boarding sch ba, za a dakanmasa yaya dan ina da taurin kai[Tears of joy]kuma inason boarding lokacin haka na hakura.Allah kayiwa babana Rahama yabasa ladan tarbiya da yabamu mai kyeu Alhamdu lillah.
2026-10-26 15:28:52
7
Humaira🌹🫶 :
Kamar GGSS shargalle k
2026-10-26 12:17:52
15
🎀ᑎᑌTᗴᒪᒪᗩ❤️🍫🍯 :
Wayyo🥺
2026-10-26 11:37:58
10
Matar Mijinta :
GGC kano
2026-10-26 13:40:38
5
Jamila musa💜 :
Boarding gidan wahala da nishadi🤣💔
2026-10-27 04:17:53
0
Engr One Down :
wallahi har natuna wani moment
2026-10-26 12:17:30
5
HASSAY❤️ :
idan za'a daukeni zan soma boarding daga ss1 🥹🥹
2026-10-26 20:45:32
0
Maman eman❤️🥰 :
boarding school duniyar Allah ga dadi ga wahala 🥰😂
2026-10-26 21:40:47
1
Saipullerh :
indai kayi boarding kamin like mu hadu anan 😁🤌 Wayyooooo dadi dama xa'a koma 😁🤸
2026-10-27 00:03:31
4
☠️Abbakar Sadeeq☠️ :
Gsky Wanda baiyi boarding school ba bai more ba 😂
2026-10-26 22:12:06
1
O m s :
G S S Kwankwaso
2026-10-26 23:26:41
1
nanafirdausi :
Dan girman Allah abiyamin umra 🙏🙏
2026-10-27 01:29:44
0
To see more videos from user @fatiabdul024, please go to the Tikwm
homepage.