wallahi tallahi nayi bakin ciki mutuwar wannan bawan Allah, Allah yasa mutuwa hutuce agaresu alfarmar shugaba s a w
2026-10-27 06:40:04
41
Ibrahim Bashir369 :
Allah yabi maka haqqinka
2026-10-27 07:59:57
0
SAYYADARH 🧕 :
burina naje madina nakaiwa annabi ziyara kafin mutuwa tariskeni[Crying][Crying][Crying][Crying][Crying][Crying][Crying]
2026-10-27 06:49:13
0
zainabu abu :
tabbas yau ina cikin qunci innalillahi wainnailaihirrajiun wayyo Allah mlm Allah yajiqansa 😭😭😭
2026-10-27 00:51:46
26
Zahraddeen Rabi'u Abdullahi :
Muna Zargin Izala
2026-10-27 08:17:05
1
Yahaya Lawan Ibrahim :
muya Hakuri 😭😭 Yan Uwa 😭😭
2026-10-27 06:41:37
5
UY Himayd 5080 :
Sheikh mansassaka iKon Allah, jannatul firdousy Insha Allah
2026-10-27 07:24:48
2
QR35d16 :
Allah yayi masa irin abinda yayi
2026-10-27 07:37:51
1
lukman :
jiya nayi zaune na kasa yin bacci 😂😂😂
2026-10-27 07:42:10
0
Badariyya yusuf t annabi :
Wai dagaske
2026-10-27 06:28:07
1
Izgiili :
hmmm kaga yanzu neh zaije yayi bayani
2026-10-27 07:04:26
0
rahmatullah investment :
ya ubangiji ya tona aspirin Wanda suka kasheshi
2026-10-27 07:54:38
0
data.boii :
Allah Yakai rahama
2026-10-27 06:26:18
1
Mrs Hayaty❤️ :
Allah ya karbi shahadarka malam🥺
2026-10-27 06:40:31
2
m sa'ad 🇳🇬🇨🇲 :
Allah ubangiji ya jikansa da rahama 🤲🤲
2026-10-27 05:30:33
1
ahmadmuhammad5796 :
Allah sarki mlm Allah ya jikan ka da rahama ko yanzu mun amfani ilimi daga gare ka domin Al qur’ani Gaskiya ne kuma da Al qur’ani kake rusa hadisan da basu dace a danganta su da annabi ba
2026-10-27 05:47:22
2
R🦋🇳🇬 :
Allah sarki masussukan mu 😩
2026-10-27 06:05:15
1
mancy362 :
Allah ya jikanshi da rahama
2026-10-27 05:41:18
1
Ali Muhammed :
Allah ya jikan malam
2026-10-27 06:03:21
1
Autar mama🥰 :
Wayyo Allah Malam 😭innalillahi wa inna ilaihir rajun 😭Allah y saka masa malam gaskia ce ba aso Wlh
2026-10-27 06:08:56
2
√The Man° :
A Cikin Suratul Ali Imran, Aya Ta 21, Allah Ya Yi Gargadin Azaba Mai Radadi Ga Masu Kashe Annabawa Ba Tare Da Hakki Ba, Da Masu Kashe Wadanda Suke Umarni Da Adalci A Cikin Mutane. Wannan Aya Tana Nuna Cewa Kai Hari Ga Masu Kira Zuwa Ga Adalci Da Gyaran Al'umma Wani Bangare Ne Na Tarihin Zalunci.
Allah Ya Jikan Sheikh Masussuka.
2026-10-27 05:13:38
1
Abdulrahman kabiru :
Allah yajikanshi da rahama 😭
2026-10-27 00:49:53
1
Jejelaye :
gaskiya sai andauki mataki mai karfi zamu huce
2026-10-27 06:24:34
1
usamaibrahim225 :
innalillahi wa inna ilairajiun 😭
innalillahi wa inna ilairajiun 😭
2026-10-27 06:28:28
1
saif a brahim :
wlh iyaka dai baza mu yeta ba
2026-10-27 07:02:29
1
To see more videos from user @abbaabdulkadir758, please go to the Tikwm
homepage.